Sura An-Nasr — Divine Support

Sura An-Nasr (Divine Support) — 110/114 · 3 aya. Karanta kuma ka saurara da rubutun Larabci da fassarar Hausa.

إِذَا جَآءَ نَصۡرُ ٱللَّهِ وَٱلۡفَتۡحُ

Idan taimakon Allah ya zo da cin nasara

Ayah 1

وَرَأَيۡتَ ٱلنَّاسَ يَدۡخُلُونَ فِي دِينِ ٱللَّهِ أَفۡوَاجࣰ ا

Kuma ka ga mutane suna shiga addinin Allah, ƙungiya-ƙungiya

Ayah 2

فَسَبِّحۡ بِحَمۡدِ رَبِّكَ وَٱسۡتَغۡفِرۡهُۚ إِنَّهُۥ كَانَ تَوَّابَۢا

To, ka yi tasbihi game da gõde wa Ubangijinka, kuma ka nẽme Shi gafara, lalle Shi (Ubangijinka) Ya kasance Mai karɓar tũba ne

Ayah 3