Sura Al-Humaza — The Traducer

Sura Al-Humaza (The Traducer) — 104/114 · 9 aya. Karanta kuma ka saurara da rubutun Larabci da fassarar Hausa.

وَيۡلࣱ لِّكُلِّ هُمَزَةࣲ لُّمَزَةٍ

Bone ya tabbata ga duk mai nune, mai zunɗe (mai raɗa)

Ayah 1

ٱلَّذِي جَمَعَ مَالࣰ ا وَعَدَّدَهُۥ

Wanda ya tara dũkiya, kuma ya mayar da ita abar tattalinsa

Ayah 2

يَحۡسَبُ أَنَّ مَالَهُۥٓ أَخۡلَدَهُۥ

Yana zaton cẽwa dũkiyarsa za ta dawwamar da shi

Ayah 3

كَلَّاۖ لَيُنۢبَذَنَّ فِي ٱلۡحُطَمَةِ

A'aha! Lalle ne zã a jẽfa shi a cikin Huɗama

Ayah 4

وَمَآ أَدۡرَىٰكَ مَا ٱلۡحُطَمَةُ

Kuma me ya sanar da kai abin da ake ce wa Huɗama

Ayah 5

نَارُ ٱللَّهِ ٱلۡمُوقَدَةُ

Wutar Allah ce wadda ake hurawa

Ayah 6

ٱلَّتِي تَطَّلِعُ عَلَى ٱلۡأَفۡـِٔدَةِ

Wadda take lẽƙãwa a kan zukata

Ayah 7

إِنَّهَا عَلَيۡهِم مُّؤۡصَدَةࣱ‏

Lalle ne ita abar kullẽwa ce a kansu

Ayah 8

فِي عَمَدࣲ مُّمَدَّدَةِۭ

A cikin wasu ginshiƙai mĩƙaƙƙu

Ayah 9