Sura Al-Kaafiroon — The Disbelievers

Sura Al-Kaafiroon (The Disbelievers) — 109/114 · 6 aya. Karanta kuma ka saurara da rubutun Larabci da fassarar Hausa.

قُلۡ يَٰٓأَيُّهَا ٱلۡكَٰفِرُونَ

Ka ce: "Ya kũ kãfirai

Ayah 1

لَآ أَعۡبُدُ مَا تَعۡبُدُونَ

Bã zan bautã wa abin da kuke bautã wa ba

Ayah 2

وَلَآ أَنتُمۡ عَٰبِدُونَ مَآ أَعۡبُدُ

Kuma kũ, ba ku zama masu bauta wa abin da nake bautã wa ba

Ayah 3

وَلَآ أَنَا۠ عَابِدࣱ مَّا عَبَدتُّمۡ

Kuma nĩ ban zama mai bautã wa abin da kuka bautã wa ba

Ayah 4

وَلَآ أَنتُمۡ عَٰبِدُونَ مَآ أَعۡبُدُ

Kuma kũ, ba ku zama mãsu bautã wa abin da nake* bautã wa ba

Ayah 5

لَكُمۡ دِينُكُمۡ وَلِيَ دِينِ

Addininku na garẽ ku, kuma addinina yanã gare ni

Ayah 6