Sura Al-Qadr — The Power, Fate

Sura Al-Qadr (The Power, Fate) — 97/114 · 5 aya. Karanta kuma ka saurara da rubutun Larabci da fassarar Hausa.

ٱلرَّحِيمِإِنَّآ أَنزَلۡنَٰهُ فِي لَيۡلَةِ ٱلۡقَدۡرِ

Lalle ne Mũ, Mun saukar da shi (Alƙur'ãni) a cikin Lailatul ƙadari (daren daraja)

Ayah 1

وَمَآ أَدۡرَىٰكَ مَا لَيۡلَةُ ٱلۡقَدۡرِ

To, me ya sanar da kai abin da ake cewa Lailatul ¡adari

Ayah 2

لَيۡلَةُ ٱلۡقَدۡرِ خَيۡرࣱ مِّنۡ أَلۡفِ شَهۡرࣲ‏

Lailatul ¡adari mafi alheri ne daga wasu watanni dubu

Ayah 3

تَنَزَّلُ ٱلۡمَلَٰٓئِكَةُ وَٱلرُّوحُ فِيهَا بِإِذۡنِ رَبِّهِم مِّن كُلِّ أَمۡرࣲ‏

Mala'iku da Rũhi suna sauka a cikinsa da iznin Ubangijinsu sabõda kowane umurni

Ayah 4

سَلَٰمٌ هِيَ حَتَّىٰ مَطۡلَعِ ٱلۡفَجۡرِ

Sallama ne shi daren, har fitar alfijiri

Ayah 5