Sura At-Takaathur — Competition
Sura At-Takaathur (Competition) — 102/114 · 8 aya. Karanta kuma ka saurara da rubutun Larabci da fassarar Hausa.
أَلۡهَىٰكُمُ ٱلتَّكَاثُرُ
Alfahari da yawan dũkiya da dangi ya shagaltar da ku (daga ibada mai amfaninku)
Ayah 1حَتَّىٰ زُرۡتُمُ ٱلۡمَقَابِرَ
Har kuka ziyarci kaburbura
Ayah 2كَلَّا سَوۡفَ تَعۡلَمُونَ
A'aha! (Nan gaba) zã ku sani
Ayah 3ثُمَّ كَلَّا سَوۡفَ تَعۡلَمُونَ
Sa'an nan, tabbas, zã ku sani
Ayah 4كَلَّا لَوۡ تَعۡلَمُونَ عِلۡمَ ٱلۡيَقِينِ
Haƙĩƙa, da kuna da sani sani na yaƙĩni
Ayah 5لَتَرَوُنَّ ٱلۡجَحِيمَ
Lalle ne da kuna ganin Jahĩm
Ayah 6ثُمَّ لَتَرَوُنَّهَا عَيۡنَ ٱلۡيَقِينِ
Sa'an nan lalle ne za ku gan ta, da idanu, bayyane
Ayah 7ثُمَّ لَتُسۡـَٔلُنَّ يَوۡمَئِذٍ عَنِ ٱلنَّعِيمِ
Sa'an nan lalle ne za a tambaye ku, a rãnar nan lãbãrin ni'imar (da aka yi muku)
Ayah 8