Sura Al-Maa'un — Almsgiving
Sura Al-Maa'un (Almsgiving) — 107/114 · 7 aya. Karanta kuma ka saurara da rubutun Larabci da fassarar Hausa.
أَرَءَيۡتَ ٱلَّذِي يُكَذِّبُ بِٱلدِّينِ
Shin, ka ga wanda ke ƙaryatãwa game da sakamako
Ayah 1فَذَٰلِكَ ٱلَّذِي يَدُعُّ ٱلۡيَتِيمَ
To, wan nan shi ne ke tunkure marãya (daga haƙƙinsa)
Ayah 2وَلَا يَحُضُّ عَلَىٰ طَعَامِ ٱلۡمِسۡكِينِ
Kuma bã ya kwaaitarwa bisa bãyar da abinci ga matalauci
Ayah 3فَوَيۡلࣱ لِّلۡمُصَلِّينَ
To, bone yã tabbata ga masallata
Ayah 4ٱلَّذِينَ هُمۡ عَن صَلَاتِهِمۡ سَاهُونَ
Waɗan da suke masu shagala daga sallar su
Ayah 5ٱلَّذِينَ هُمۡ يُرَآءُونَ
Waɗan da suke yin riya (ga ayyukansu)
Ayah 6وَيَمۡنَعُونَ ٱلۡمَاعُونَ
Kuma suna hana taimako
Ayah 7