Sura Al-Falaq — The Dawn
Sura Al-Falaq (The Dawn) — 113/114 · 5 aya. Karanta kuma ka saurara da rubutun Larabci da fassarar Hausa.
قُلۡ أَعُوذُ بِرَبِّ ٱلۡفَلَقِ
Ka ce "ina neman tsari ga Ubangijin safiya
Ayah 1مِن شَرِّ مَا خَلَقَ
Daga sharrin abin da Ya halitta
Ayah 2وَمِن شَرِّ غَاسِقٍ إِذَا وَقَبَ
Da sharrin dare, idan ya yi duhu
Ayah 3وَمِن شَرِّ ٱلنَّفَّٰثَٰتِ فِي ٱلۡعُقَدِ
Da sharrin mãtã mãsu tõfi a cikin kuduri
Ayah 4وَمِن شَرِّ حَاسِدٍ إِذَا حَسَدَ
Da sharrin mai hãsada idan ya yi hasada
Ayah 5