Sura Al-Asr — The Declining Day, Epoch
Sura Al-Asr (The Declining Day, Epoch) — 103/114 · 3 aya. Karanta kuma ka saurara da rubutun Larabci da fassarar Hausa.
وَٱلۡعَصۡرِ
Ina rantsuwa da zãmani
Ayah 1إِنَّ ٱلۡإِنسَٰنَ لَفِي خُسۡرٍ
Lalle ne mutum yana a cikin hasara
Ayah 2إِلَّا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَعَمِلُواْ ٱلصَّٰلِحَٰتِ وَتَوَاصَوۡاْ بِٱلۡحَقِّ وَتَوَاصَوۡاْ بِٱلصَّبۡرِ
Fãce waɗanda suka yi ĩmani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, kuma suka yi wa juna wasiyya da bin gaskiya, kuma suka yi wa juna wasiyya da yin haƙuri (su kam, basu cikin hasara)
Ayah 3