Sura Al-Fil — The Elephant

Sura Al-Fil (The Elephant) — 105/114 · 5 aya. Karanta kuma ka saurara da rubutun Larabci da fassarar Hausa.

أَلَمۡ تَرَ كَيۡفَ فَعَلَ رَبُّكَ بِأَصۡحَٰبِ ٱلۡفِيلِ

Ashe, ba ka ga yadda Ubangijin ka Ya aikata ga mutanen giwa* ba

Ayah 1

أَلَمۡ يَجۡعَلۡ كَيۡدَهُمۡ فِي تَضۡلِيلࣲ‏

Ashe, bai sanya kaidin su a cikin ɓata ba

Ayah 2

وَأَرۡسَلَ عَلَيۡهِمۡ طَيۡرًا أَبَابِيلَ

Kuma Ya sako, a kansu, wasu tsuntsãye, jama'a-jama'a

Ayah 3

تَرۡمِيهِم بِحِجَارَةࣲ مِّن سِجِّيلࣲ‏

Suna jifar su da wasu duwatsu na yumɓun wuta

Ayah 4

فَجَعَلَهُمۡ كَعَصۡفࣲ مَّأۡكُولِۭ

Sa'an nan Ya sanya su kamar karmami wanda aka cinye

Ayah 5