Sura Quraish — Quraysh

Sura Quraish (Quraysh) — 106/114 · 4 aya. Karanta kuma ka saurara da rubutun Larabci da fassarar Hausa.

لِإِيلَٰفِ قُرَيۡشٍ

Sabõda sãbon kuraishawa

Ayah 1

إِۦلَٰفِهِمۡ رِحۡلَةَ ٱلشِّتَآءِ وَٱلصَّيۡفِ

Sãbon su na tafiyar hunturu da ta bazara

Ayah 2

فَلۡيَعۡبُدُواْ رَبَّ هَٰذَا ٱلۡبَيۡتِ

Sabõda haka sai su bauta wa Ubangijin wannan Gida (Ka'abah)

Ayah 3

ٱلَّذِيٓ أَطۡعَمَهُم مِّن جُوعࣲ وَءَامَنَهُم مِّنۡ خَوۡفِۭ

wanda Ya ciyar da su (Ya hana su) daga yunwa, kuma Ya amintar da su daga wani tsõro

Ayah 4