Sura Al-Fatihah — The Opening
Sura Al-Fatihah (The Opening) — 1/114 · 7 aya. Karanta kuma ka saurara da rubutun Larabci da fassarar Hausa.
بِسۡمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحۡمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ
Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai
Ayah 1ٱلۡحَمۡدُ لِلَّهِ رَبِّ ٱلۡعَٰلَمِينَ
Godiya ta tabbata ga Allah, Ubangijin halittu
Ayah 2ٱلرَّحۡمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ
Mai rahama, Mai jin ƙai
Ayah 3مَٰلِكِ يَوۡمِ ٱلدِّينِ
Mai nuna Mulkin Rãnar Sakamako
Ayah 4إِيَّاكَ نَعۡبُدُ وَإِيَّاكَ نَسۡتَعِينُ
Kai muke bautawa, kuma Kai kadai muke neman taimakonKa
Ayah 5ٱهۡدِنَا ٱلصِّرَٰطَ ٱلۡمُسۡتَقِيمَ
Ka shiryar da mu ga hanya madaidaiciya
Ayah 6صِرَٰطَ ٱلَّذِينَ أَنۡعَمۡتَ عَلَيۡهِمۡ غَيۡرِ ٱلۡمَغۡضُوبِ عَلَيۡهِمۡ وَلَا ٱلضَّآلِّينَ
Hanyar waɗanda Ka yi wa ni'ima, ba waɗanda aka yi wa fushi ba, kuma ba ɓatattu ba
Ayah 7