Sura An-Naas — Mankind
Sura An-Naas (Mankind) — 114/114 · 6 aya. Karanta kuma ka saurara da rubutun Larabci da fassarar Hausa.
قُلۡ أَعُوذُ بِرَبِّ ٱلنَّاسِ
Ka ce "Ina nẽman tsari ga Ubangijin mutãne
Ayah 1مَلِكِ ٱلنَّاسِ
Mamallakin mutane
Ayah 2إِلَٰهِ ٱلنَّاسِ
Abin bautãwar mutãne
Ayah 3مِن شَرِّ ٱلۡوَسۡوَاسِ ٱلۡخَنَّاسِ
Daga sharrin mai sanya wasuwãsi, mai ɓoyewa
Ayah 4ٱلَّذِي يُوَسۡوِسُ فِي صُدُورِ ٱلنَّاسِ
Wanda ke sanya wasuwãsi a cikin ƙirãzan mutane
Ayah 5مِنَ ٱلۡجِنَّةِ وَٱلنَّاسِ
Daga aljannu da mutane
Ayah 6