Sura Ash-Sharh — The Consolation

Sura Ash-Sharh (The Consolation) — 94/114 · 8 aya. Karanta kuma ka saurara da rubutun Larabci da fassarar Hausa.

أَلَمۡ نَشۡرَحۡ لَكَ صَدۡرَكَ

Ba Mu bũɗa maka zũciyarka ba (dõmin ɗaukar haƙuri da fahimta)

Ayah 1

وَوَضَعۡنَا عَنكَ وِزۡرَكَ

Kuma Muka saryar maka da nauyinka, Ashe

Ayah 2

ٱلَّذِيٓ أَنقَضَ ظَهۡرَكَ

Wanda ya nauyayi bãyanka

Ayah 3

وَرَفَعۡنَا لَكَ ذِكۡرَكَ

Kuma Muka ɗaukaka maka ambatonka

Ayah 4

فَإِنَّ مَعَ ٱلۡعُسۡرِ يُسۡرًا

To, lalle ne tãre da tsananin nan akwai wani sauƙi

Ayah 5

إِنَّ مَعَ ٱلۡعُسۡرِ يُسۡرࣰ ا

Lalle ne tãre da tsananin nan akwai wani sauƙi

Ayah 6

فَإِذَا فَرَغۡتَ فَٱنصَبۡ

Sabõda haka idan ka ƙãre (ibãda) sai ka kafu (kana rõƙon Allah)

Ayah 7

وَإِلَىٰ رَبِّكَ فَٱرۡغَب

Kuma zuwa ga Ubangijinka ka yi kwaɗayi

Ayah 8