Sura Al-Kawthar — Abundance
Sura Al-Kawthar (Abundance) — 108/114 · 3 aya. Karanta kuma ka saurara da rubutun Larabci da fassarar Hausa.
إِنَّآ أَعۡطَيۡنَٰكَ ٱلۡكَوۡثَرَ
Lalle ne Mu, Mun yi maka kyauta mai yawa
Ayah 1فَصَلِّ لِرَبِّكَ وَٱنۡحَرۡ
Saboda haka, ka yi salla dõmin Ubangijinka, kuma ka sõke (baiko, wato sukar raƙumi)
Ayah 2إِنَّ شَانِئَكَ هُوَ ٱلۡأَبۡتَرُ
Lalle mai aibanta ka shi ne mai yankakkiyar albarka
Ayah 3