Sura Al-Ikhlaas — Sincerity

Sura Al-Ikhlaas (Sincerity) — 112/114 · 4 aya. Karanta kuma ka saurara da rubutun Larabci da fassarar Hausa.

قُلۡ هُوَ ٱللَّهُ أَحَدٌ

Ka ce: "Shi ne Allah Makaɗaĩci

Ayah 1

ٱللَّهُ ٱلصَّمَدُ

Allah wanda ake nufin Sa da buƙata

Ayah 2

لَمۡ يَلِدۡ وَلَمۡ يُولَدۡ

Bai haifa ba, kuma ba a haife Shi ba

Ayah 3

وَلَمۡ يَكُن لَّهُۥ كُفُوًا أَحَدُۢ

Kuma babu ɗaya da ya kasance kini a gare Shi

Ayah 4