Sura Al-Masad — The Palm Fibre

Sura Al-Masad (The Palm Fibre) — 111/114 · 5 aya. Karanta kuma ka saurara da rubutun Larabci da fassarar Hausa.

تَبَّتۡ يَدَآ أَبِي لَهَبࣲ وَتَبَّ

Hannãye biyu na Abũlahabi sun halaka, kuma ya halaka

Ayah 1

مَآ أَغۡنَىٰ عَنۡهُ مَالُهُۥ وَمَا كَسَبَ

Dũkiyarsa ba ta tsare masa kõme ba, da abin da ya tãra

Ayah 2

سَيَصۡلَىٰ نَارࣰ ا ذَاتَ لَهَبࣲ‏

Zã ya shiga wuta mai hũruwa

Ayah 3

وَٱمۡرَأَتُهُۥ حَمَّالَةَ ٱلۡحَطَبِ

Tãre da matarsa mai ɗaukar itacen (wuta)

Ayah 4

فِي جِيدِهَا حَبۡلࣱ مِّن مَّسَدِۭ

A cikin kyakkyãwan wuyanta akwai igiya ta kaba (Rãnar ¡iyãma)

Ayah 5