Sura Az-Zalzala — The Earthquake
Sura Az-Zalzala (The Earthquake) — 99/114 · 8 aya. Karanta kuma ka saurara da rubutun Larabci da fassarar Hausa.
إِذَا زُلۡزِلَتِ ٱلۡأَرۡضُ زِلۡزَالَهَا
Idan aka girgiza ƙasa, girgizawarta
Ayah 1وَأَخۡرَجَتِ ٱلۡأَرۡضُ أَثۡقَالَهَا
Kuma ƙasa ta fitar da kayanta, masu nauyi
Ayah 2وَقَالَ ٱلۡإِنسَٰنُ مَا لَهَا
Kuma mutum ya ce "Mẽ neya same ta
Ayah 3يَوۡمَئِذࣲ تُحَدِّثُ أَخۡبَارَهَا
A rãnar nan, zã ta faɗi lãbãrinta
Ayah 4بِأَنَّ رَبَّكَ أَوۡحَىٰ لَهَا
cewa Ubangijinka Ya yi umurni zuwa gare ta
Ayah 5يَوۡمَئِذࣲ يَصۡدُرُ ٱلنَّاسُ أَشۡتَاتࣰ ا لِّيُرَوۡاْ أَعۡمَٰلَهُمۡ
A rãnar nan mutane za su fito dabam-dabam domin a nuna musu ayyukansu
Ayah 6فَمَن يَعۡمَلۡ مِثۡقَالَ ذَرَّةٍ خَيۡرࣰ ا يَرَهُۥ
To, wanda ya aikata (wani aiki) gwargwadon nauyin zarra, na alheri, zai gan shi
Ayah 7وَمَن يَعۡمَلۡ مِثۡقَالَ ذَرَّةࣲ شَرࣰّ ا يَرَهُۥ
Kuma wanda ya aikata gwargwadon nauyin zarra na sharri, zai gan shi
Ayah 8