Sura Al-Qaari'a — The Calamity
Sura Al-Qaari'a (The Calamity) — 101/114 · 11 aya. Karanta kuma ka saurara da rubutun Larabci da fassarar Hausa.
ٱلۡقَارِعَةُ
Mai ƙwanƙwasar (zukata da tsõro)
Ayah 1مَا ٱلۡقَارِعَةُ
Mẽnẽ ne mai ƙwanƙwasa
Ayah 2وَمَآ أَدۡرَىٰكَ مَا ٱلۡقَارِعَةُ
Kuma me ya sanar da kai abin da ake ce wa mai ƙwanƙwasa
Ayah 3يَوۡمَ يَكُونُ ٱلنَّاسُ كَٱلۡفَرَاشِ ٱلۡمَبۡثُوثِ
Rãnar da mutãne za su kasance kamar 'ya'yan fari mãsu wãtsuwa
Ayah 4وَتَكُونُ ٱلۡجِبَالُ كَٱلۡعِهۡنِ ٱلۡمَنفُوشِ
Kuma duwãtsu su kasance kamar gãshin sũfin da aka saɓe
Ayah 5فَأَمَّا مَن ثَقُلَتۡ مَوَٰزِينُهُۥ
To, amma wanda ma'aunansa suka yi nauyi
Ayah 6فَهُوَ فِي عِيشَةࣲ رَّاضِيَةࣲ
To, shi yana a cikin wata rayuwa yardadda
Ayah 7وَأَمَّا مَنۡ خَفَّتۡ مَوَٰزِينُهُۥ
Kuma amma wanda ma'aunansa suka yi sauƙi (bãbu nauyi)
Ayah 8فَأُمُّهُۥ هَاوِيَةࣱ
To, uwarsa Hãwiya ce
Ayah 9وَمَآ أَدۡرَىٰكَ مَا هِيَهۡ
Kuma me ya sanar da kai mece ce ita
Ayah 10نَارٌ حَامِيَةُۢ
Wata wuta ce mai kuna
Ayah 11